Kungiyar ma’aikatan dake samar da wutar lantarki ta kasa ta tsunduma a yajin aikin sai baba ta gani a yau. Mataimakin shugaban kungiyar ma’aikatan dake Samar...
Hakimin Kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero ya dakatar da mai unguwar Tudin Maliki, Abdullahi Yunusa bisa zargin sa da aikata zamba cikin aminci. Ana dai zargi...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta rika bibiyar yadda kananan hukumomin jihar ke sarrafa kudadensu domin tabbatar da cewa, ayyukan da suke yi ye...
Babban bankin kasa CBN ya yi kira, ga Kungiyoyin manoman Auduga wadanda suka cigajiyar samun bashi na tsarin shirin bada rance ga manoma da su yi...
Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a A.T Badamasi ta dakatar da gwamantin jihar Kano daga karkirar majalisar sarakunan Kano. Majalisar dai wadda aka tsara...
Hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa dake nan Kano tace yawancin rahotanni da suke samu na cin zarafin bil’ Adam ana faruwa ne a gidaje....
Babbar kotun jihar Kano ta saka ranar sha bakwai ga watan Disemba domin cigaba da sauraran karar da masu nada sarki a masarautar kano suka shigar...
Majalisar karamar hukumar Ungogo ta ce za ta samar da gonar Rake na zamani a yankin domin bunkasa harkokin samar da kudin shiga a yankin. Mukaddashin...
Hukumar kare hakkin bil Adam ta kasa ta ce, kamata ya yi al’umma su riga kai kara inda ya kamata don kwato musu hakkin su. Shugaban...
Sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar na biyu ya rantsar da ‘yan majalisar masarautar tare da fara zaman majalisar na farko jiya a fadar sa dake Karaye....