

Masarautar Karaye a jihar Kano ta bayyana cewa wasu masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa sun sace dagacin Karshi dake karamar hukumar Rogo Malam...
Wata gobara data tashi a daren jiya a kasuwar waya ta alfin da ke unguwar Ja’em a nan birnin kano. Gobarar dai tayi sanadiyar asarar dukiyoyi...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu ya shawarci shuwagabanin Arewa da sauran masu ruwa da tsaki da kuma al’umma dasu rubanya kokarin su...
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin yanar ido ga marasa karfi 250 a karamar hukumar Dawakin Kudu dake nan jihar Kano. Da...
Kimanin dalibai ‘yan asalin jihar kano 300 ne suka sami tallafin karatu a jami’ar Bayero ta Kano. Shugaban jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Muhammad Yahuza Bello...
Pantami ya bayyana rashin jin dadi ga jihohin da suka kara kudin shimfida kayayyakin sadarwa. Gwamnatin tarayya ta bayyana rashin jin dadinta dangane da shawarar da...
Daga Abdullahi Isah. A jiya Talata ne kotun kolin kasar nan ta yanke hukuncin, soke nasarar da gwamnan jihar Imo Emeka Ehedioha ya samu a zaben...
Daga Abudullahi Isa A rana irin ta yau a alif da dari tara da sittin da shida (1966), wasu tsagerun sojoji ‘yan kabilar Igbo, karkashin jagorancin...
An dauki wannan hoton a shekarar 2019 lokacin da direbobi suka tare hanyar Kaduna zuwa Abuja sakamakon kisan wani direba. Rahotonni daga jihar Kaduna na cewa...
An dai kashe Hajiya Sa’adatu Rimi ne a ranar 14 ga watan Janairun shekara ta 2006 a gidanta dake nan Kano cikin dare. Al’ummar jihar Kano...