

Gamayyar kungiyoyin masu baburan Adaidaita sahu na jihar Kano, sun yi Kira ga gwamnatin jihar Kano, da ta sassuta musu, ko ta rage kudin harajin da...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanyawa sabuwar gadar da ake aikin gininta a kan titin kasuwar Rimi sunan shugaban Darikar Kadiriyya na Afrika...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano gargadi al’umma, musamman bata gari da suke fakewa da lokacin taron jama’a domin aikata laifukan sara suka, da sauransu. Cikin...
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa NUEE, ta janye yajin aikin sai baba ta gani da ta fara a jiya Laraba da nufin janyo hankalin gwamnatin...
Zauren kare kima da cigaban Kano na goyan bayan kirkiro masarautu hudu Zauren kare kima da cigaban Kano ya jaddada goyon bayansa bisa dokar kirkiro masarautu...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa Kwamishinan ayyuka da cigaba Injiniya Mu’azu Magaji umarnin da a gyara gidan tarihi na Shattima a matsayin ofishin majalisar...
Kungiyar ma’aikatan dake samar da wutar lantarki ta kasa ta janye janye yajin aikin sai baba ta gani da tsunduma ajiya Laraba. Shugaban kungiyar ta kasa...
Gwamnatin jihar Kano ta mayar da martani game da umarnin babbar kotun jihar Kano na dakatar da kaddamar da majalisar sarakunan jihar . A wata sanarwa...
Kungiyar ma’aikatan dake samar da wutar lantarki ta kasa ta tsunduma a yajin aikin sai baba ta gani a yau. Mataimakin shugaban kungiyar ma’aikatan dake Samar...
Hakimin Kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero ya dakatar da mai unguwar Tudin Maliki, Abdullahi Yunusa bisa zargin sa da aikata zamba cikin aminci. Ana dai zargi...