Kamfanin sarrafa timatiri na Dangote ya kafa gidan rainon Tumatiri da kudin say a tasamma Naira biliyan 3 da ake kira da Green House Nursery anan...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutum 10 da ake zargin mabarata ne tun a watan Satumbar da ya kare bayan da aka yi...
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce, zai gana da shugabannin makiyaya Fulani sakamakon harin da aka kai kauyen Sunke da ke karamar hukumar Anka, wanda...
Wasu ma’aikata a jihar Adamawa, sun yi zanga zangar lumana, game da rashin biyansu albashinsu na kusan watanni shida. Su dai ma’aikatan maza da mata, na...
Zikirin shekara dai taron addu’a ne da mabiya darikar Tijjaniyya suke gabatarwa kowace shekara, domin addu’o’in zaman lafiya da cigaba ga al’ummar musulmai, wanda ake yi...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle yayi kira ga musulman jihar da su gudanar da azumin kwanaki 3 da kuma yin addu’o’I don Allah ya hukunta wanda...
Majalisar dattijan kasar nan ta bukaci gwamnatin tarayya ta zamanantar da manhajar karatun tsangaya irin ta zamani duba da yadda yawan barace-barace ya yawaita a gari...
Shugaban hukumar kwastan Col. Hameed Ali ya bayyana cewa kaso 90 cikin 100 na motocin da ake shigowa da su Najeriya ana shigo da su ne...
Yan sanda a jihar Gombe sun kama wani matashi dan shekara 19 mai suna Mohammad Ahmad da ake zargi da garkuwa da mutane mazaunin unguwar Gabukka...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa tace rufe kan iyakar Najeriya yayi sanadin cafke bakin haure 146 da suka shigo kasar nan ba bisa kaida ba a...