Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Kaduna, ta bayyana zaben gwamnan jihar na 2023 a matsayin wanda bai kammala ba. Kotun ta yi hukunci...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci kwamishinan ƴan sanda da ya janye dokar hana zirga-zirga ta awanni 24 da aka sanya. Gwamnan ya...
Magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulki ke gudanar da Sallah da addu’o’i kenan a unguwar Nai’bawa.
Mambobin gamayyar ƙungiyoyin kishin al’umma na jihar Kano KCSF, sun bayyana dakatar da shugaban ƙungiyar na riƙo Ibrahim Waiya bisa zarginsa da rashin jagoranci na gari...
Gwamntain tarayya ta bukaci kasar Saudi Arebia da ta mayar da hidimar ciyar da Alhazan Najeriya ga kasar nan domin magance korafe-korafen da Alhazan ke kowacce...
Majalisar Dinkin Duniya ta ce, za a bukaci sama da Dala biliyan 3, domin samar da agajin gaggawa a Sudan mai fama da rikici yayin da...
Hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa NAHCON ta ce, akwai yiwuwar samun karin farashin kuɗin aikin Hajji a bana. A cewar NAHCON hakan ya biyo...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Gyadi-gyadi ta bada belin Alhassan Ado Doguwa. Kotun ta bada belin Doguwa ne karkashin jagorancin mai shari’a Muhammad Yunusa...
Kotun ƙolin ƙasar nan ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin har zuwa 31 ga watan Disamban 2023. Yayin yanke...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Hausawa filin hokey a jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Halliru, ta yanke wa Murja Ibrahim hukuncin...