Gwamnatin tarayya ta ce, ba za ta ci gaba da biyan ma’aikatan ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa albashi ba matuƙar suna cikin yajin aikin a yanzu....
Kwmishinan yaɗa Labarai na jihar Neja da ƴan bindiga suka yi garkuwa da shi ya shaƙi iskar ƴanci. Muhammad Sani Idris ya shafe kwanaki hudu a...
Gwamnatin tarayya ta ce bata da shirin sanya dokar kulle duk da karuwar annobar corona da ake samu a kwanakin nan. Ministan lafiya Dakta Osagie Ehanire...
Akalla dalibai miliyan 1 da dubu dari uku ne ke rubuta jarabawar NECO a bana. Shugaban hukumar Farfesa Ibrahim Wushishi ne ya bayyana hakan ga manema...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wani asibiti mai zaman kan sa a ƙaramar hukumar Gaya. An rufe asibitin bisa laifin ɗaukar wasu masana a fannin ilimin...
Gwamnatin jihar Kaduna ta buƙaci rundunar sojin Najeriya da ta sake tura musu ƙarin jami’an tsaro don yaki da ayyukan ta’addanci da ya addabe su. Mataimakiyar...
Ƴan kasuwar Kantin Kwari sun kai kokensu ga Alhaji Aminu Alhasan Dantata kan ya sanya baki bisa shirin gwamnatin Kano na gina shaguna akan titin Ta’ambo...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da jimawa ba za ta janye dokar dakatarwar da ta yiwa kamfanin Twitter. Ministan yaɗa labarai da raya al’adu Alhaji...
Bankin duniya ya ce, Najeriya na cikin jerin kasashe goma da suka fi cin bashi a duniya. Cikin wata sanarwa da bankin ya fitar a Larabar...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun ƙasar nan JAMB ta saki sakamakon jarabbawar ɗaliban da suka rubuta a ranar Juma’ar da suka gabata. Hakan na cikin...