Gwamnatin jihar Kano ta ce hutun sabuwar shekarar musulunci da ta bayar bai shafi masu rubuta jarrabawar NECO da SSCE ba. Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kano...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Litinin 09 ga watan Agustan 2021 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata don murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci Gwamna Dakta...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Mohammad Sa’ad Abubakar ya ce har kullum al’amuran ci gaban Najeriya sake tabarbarewa suke. Sarkin musulmin ya ce, karancin abinci na...
Mai martaba sarkin Kano murabus, Muhammadu Sanusi na biyu ya biyawa ɗaurararu 38 bashin da ake bin su, da kuɗin ya kai sama da miliyan 22....
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da kawo karshen taƙaddamar iyakokin ƙasa da ke tsakanin Najeriya da Kamaru. Attoni Janar kuma ministan shari’a Abubakar Malami ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar Katsina ta haramtawa makiyaya gudanar da kiwon shanu a cikin ƙwarayar birnin jihar da kewayan ta. Sanarwar dakatar da yin kiwon wadda wakilin Kuɗin...
Gwamantin tarayya ta ce ba za ta tattauna ko zaman sulhu da ‘yan bindiga da masu garakuwa da mutane ba. Karamin Ministan Ilimi Chukwuemeka Nwajiuba ne...
Hukumar kiyaye abkuwar haɗura ta ƙasa, ta yi ƙarin girma ga wasu manyan jami’anta 445. Jami’in yaɗa labaran hukumar Bisi Kazeem ne ya bayyana hakan ta...
Hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa NAHCON ta ce, maniyyata aikin Umara a bana za su ziyarci gurare biyu ne kacal a ƙasar Saudiyya. Hukumar...
A ƙalla mutane takwas ne ƴan bindiga suka sace a wani sabon hari da suka kai wa Fulanin Agwan a Kwakwashi ta jihar Neja. Rahotanni sun...