

Kwanaki kadan bayan labarin cewa ‘yan bindigar da suka tsere daga wasu yankunan na kutsawa cikin garin Birnin-Gwari da ke jihar Kaduna. Mazauna garin sun ce...
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya amince da a sauke dukkanin masu rike da mukaman siyasa a jihar daga jiya juma’a. Babban daraktan yada Labaran...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yayin zagayen tsaftar muhallin na yau Asabar, inda jimullar mutanen da suka karya doka sun kai 57, yayin da kuma adadin...
Sabon zababben gwamnan jihar Kano Engineer Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin cewa, dukkan wanda za’a nada a kunshin gwamnatin sa ya zama wajibi ya bayyana...
Kungiyar ‘yan jarida ta Nijeriya NUJ shiyyar Kano, ta bukaci Manema labarai da su ci gaba da gudanar da aikinsu bisa tsarin dokoki da ka’idojin aikin...
Yayin da ya rage kwanaki uku a rantsar da sabon shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa Kashim Shattima, kotun kolin kasar nan ta yi watsi...
Ƙungiyar iyayen daliban makarantar ‘yan mata ta Yauri a jihar Kebbi ta tabbatar da sako sauran daliban makarantar biyu da suka rage a hannun ‘yan bindigar...
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano, ta bukaci al’ummar jihar da su zauna a gida daga karfe 7:00 zuwa 10:00 na safe a ranar Asabar 27 ga...
Maniyyatan aikin Hajjin bana na jihar Nasarawa da ke shirin tashi a jirgin farko, sun yi hatsarin mota. Rahotonni sun ce mutane hudu sun samu rauni...
Rahotannin na nunar da cewa an zargi Ofishin Antony Janar na jihar Kano da wanke dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Doguwa da Tudun Wada...