

Shugaban kwamitin mika mulki na Gwamnatin Kano kuma sakataren gwamnatin Alhaji Usman Alhaji ya mika kundin da ke dauke da muhimman bayanai ga kwamitin karbar mulki...
Shugaban Hukumar jin dadin alhazai ta Nijeriya NAHCON Alhaji Zikirullahi Kulle Hassan, ya bada tabbacin cewa hukumar za ta cika dukkan alkawuran da ta dauka na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Birnin Legas domin kaddamar da sabuwar matatar man ta Dangote da aka gina a jihar, wadda ake sa ran za...
Akalla mutane hudu ne suka rasu sakamakon fashewar wata tukunyar gas a shagon mai aikin walda da ke karamar hukumar Isaa ta jihar Sakkwato. Mai magana...
Wasu matasa a yankin Kabuga dake karamar hukumar Gwale a Jihar Kano sun kone wani baburin adai-daita sahu da ake zargin na masu kwacen waya ne....
Dubban daliban Nijeriya ne da su ka dawo daga kasar Sudan bayan barkewar yaki a Sudan din ke cigaba da fargabar halin da karatun su zai...
Hauhauwar farashin Shinkafa dai na Kara ta’azara a Jihar Kano, dama wasu sassan kasar nan. Sai dai mutane na hasashen cewa matsalar tsadar shinkafar ya samo asali...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bukaci al’umma da su rinka kare kansu daga kamuwa cutar zazzabin cizon sauro wanda ke kisa farat daya, musamman ga...
Ma’aikatar kula da harkokin kasuwanci da masana’antu da ma’adanai a jihar Kano ta bukaci ‘yan kasuwa da su rungumi tsarin fasahar zamani kamar yadda takwarorin su...
Manoman Tumatur a jihar Katsina na alaƙanta tashin farashin tumaturin da tsadar kayan noma da kuma wasu kwari da suka ce na yiwa tumaturin illa wadda...