

Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce kimanin mutane 110 aka kashe a harin da ake tunanin ƴan Boko Haram ne suka kai wa manoma a jihar Borno....
Rundunar sojin Najeriya ta nanata cewa manoma 43 aka kashe, ba 110 da Majalisar Dinkin Duniya ta ce an kashe ba. Mai Magana da yawun rundunar,...
Gwamnatin jihar Kano yankawa shugabannin ‘yan kasuwar Singa tarar kudi miliyan 2. Tarar tasu dai, ta biyo bayan rashin tsaftace kasuwar da suka yi na karshen...
Jam’iyyar PDP ta gargaɗi gwamnatin Kano kan sayar da kadarorin gwamnati. Ɗaya daga jagororin jam’iyyar na Kano Kwamaret Aminu Abdussalam ne ya bayyana hakan a yayin...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta ce, babu laifi cikin bikin ranar “Black Friday”. Shugaban majalisar Malam Ibrahim Khalil ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio....
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin Sanata Ali Ndume. An tsare sanatan ne a ranar Litinin saboda gaza kawo Abdurrashid Maina wanda ya...
Wani magidanci mai suna Ibrahim Abubakar da ke sana’a a titin gidan Zoo ya rataye kansa. Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Alhamis, kuma kafin...
Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba tare da Khalid Shettima Khalid.
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu kan dokar ilimi kyauta kuma dole a jihar. Gwamna Ganduje ya sanya hannun ne a zaman majalisar...
Gwamnatin Kano ta ce, za ta sauya wa gidan adana namun daji na jihar matsuguni. Kwamishinan raya al’adu da kayan tarihi na Kano Ibrahim Ahmad ne...