

Kwamitin shugaban kasa da ke bincike kan ayyukan ‘yan sanda ya ba da shawarar hukunta ‘yan sandan SARS 16 sakamakon zarginsu da kisan kai a jihohin...
Gwamantin Kano ta ce zata cigaba da kyautata alakar ta da Kasar Indiya wacce aka jima ana yin ta. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana...
Gwamnatin jihar Katsina tare da tallafin hukumar raya kasashe ta Birtaniya DFID, sun raba kudi naira miliyan 188 ga wasu dalibai mata guda dubu uku da...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta amince da sabuwar dokar hakar ma’adanai a Jihar, wadda ta ba da damar haka tare da karbar kudaden haraji daga masu...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage zaben cike gurbi na ‘yan majalisar dattijai guda 6 da ma sauran zabukan da ta shirya...
Hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa DSS ta nemi haɗin kan masu amfani da kafafen sada zumunta don tabbatar da zaman lafiya a Kano. Daraktan hukumar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na tsaka da jagorantar ganawar gaggawa da tsofaffin shugabannin kasar nan a fadar sa dake Abuja. Wannan dai shi ne karon farko...
Gwamnatin Kano ta ce bayar da maganin matsalolin da suka danganci hakora da Baki da kuma bada shawarwari akan yadda mutane zasu kula da lafiyar bakunan...
Da yammacin jiya ne gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da shugabannin kungiyoyi masu zaman daban-daban kan abinda ke faruwa a kasar nan na zanga-zangar...