

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin shugaba Tinubu kan batun ceto ɗalibai mata da yan bindiga suka sace a Kebbi. Atiku,...
Hukumar hana Fasa Kwauri ta Najeriya Kwastam, ta ce za ta mayar da yin gwajin tu’ammali da miyagun ƙwayoyi a matsayin wajibi ga dukkan sabbin jami’ai...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago ya tabbatar wa manema labarai cewa, jami’an tsaro sun ceto ƙarin ɗalibai 11 na makarantar St Mary da yan bindiga suka...
Dakarun runduna ta 12 ta sojojin kasar nan sun fatattaki ‘yan bindiga tare da kubutar da wasu mutane da aka yi garkuwa da su a wani...
Gwamnatin tarayya ta sanar da kubutar da daliban sakandiren ‘yan mata da ke garin Maga a jihar Kebbi su ashirin da hudu. Cikin wata sanarwa...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin karin tsaurara matakan tsaro a manyan yankunan dazuka na jihohin Kwara, Neja da Kebbi sakamakon karin garkuwa...
Ana ci gaba da zaman dar-dar a garin Yan Chibi da ke karamar hukumar Tsanyawa a jihar Kano bayan harin da yan bidiga suka kai a...
Gwamnan jihar Kebbi Nasir Idris ya nuna rashin gamsuwa da tsarin da rundunar soji ke amfani da shi wajen yakar rashin tsaro yana mai kira da...
Wani tsauni a yankin arewa maso gabashin Habasha ya yi aman wuta a karo na farko cikin fiye shekara dubu goma sha biyu. Tsaunin na Hayli...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta ce tana bincike kan kisan wani ango da aka tsinci gawarsa cikin jini a gidansa da ke unguwar Tashar Buja...