

Hukumomin tsaro sun ceto mutane 21 da aka yi garkuwa da su tare da cafke mutane hudu a Dutsen Dargaza da ke Karamar Hukumar Danmusa ta...
Kungiyar Kare Haƙƙin Dan Adam, ta Amnesty International ta bukaci da a kawo ƙarshen ayyukan ’yan ta’adda a Jihar Zamfara, da ta ce rashin tsaro ya...
PDP ta doke APC da sauran jam’iyyun da suka tsaya takarar shugabancin Gwagwalada a Abuja Hukumar zaben Nijeriya INEC ta ayyana Mohammed Kasim na jam’iyyar...
APC ta lashe zaben ‘yan majalisar dokokin Ungoggo da KMC a jihar Kano A mazabar Kano Municipal, dan takarar jam’iyyar APC Aliyu Nabil Daneji ya samu...
Rundunar Sojin ƙasar nan dake aiki karkashin Runduna ta 6 sun cafke wani da ake zargi da safarar makamai tare da kwato harsasai 969 a Sarkin...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci masu zaɓe, jami’an tsaro da Hukumar INEC su gudanar da zaɓe cikin tsari da lumana a zaɓen cikin gurbin...
Mai Mala Buni ya amince da Naira miliyan 398 don ciyarwar Ramadan a Yobe State Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da kashe...
Shugaban Karamar Hukumar Kaiama mai fama da matsalar tsaro a Jihar Kwara, Abubakar Danladi, ya sanya dokar hana fita ta dare a dukkanin fadin karamar hukumar...
Shugabar gwamnatin rikon kwarya ta Venezuela, Delcy Rodríguez, ta sanya hannu kan wani kudurin yin afuwa wanda kungiyoyin kare hakkin dan adam suka ce matakin zai...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya amince da rage lokutan aiki ga ma’aikatan gwamnati a watan Ramadan daga karfe 8 na safe zuwa 2 na...