

Ƙungiyar tallafa wa mata da marayu ta Alkhairi Orphanage and Women Development, ta ƙaddamar da rabon kayan abincin Azumi da kuma kayan Sallah ga mutane 500...
Kwamatin Zaman Lafiya na jihar Kano (KPC) ya bukaci rundunar ‘yan sanda kan ta gaggauta gudanar da bincike dan Gano mutanan dake da hannu wajen daukar...
Gidauniyar tallafawa mabukata da samar da ci gaban al’umma ta WIDI JALO, ta ce kamata ya yi a wannan lokaci da bikin Sallah ke karatowa kungiyoyin...
Hukumar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta ce, samu nasarar gano tarin wasu kayayyakin da take zargin na sata ne da suka hada da Atamfofi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta umarci Baturan yan sanda a faɗin jihar da su cafke duk mutumin da ya je yin belin wanda ta kama...
Kotun Magistrate Mai Lamba 25 dake zamanta a Unguwar No-man’s-land Karkashin Jagorancin Mai Sharia Hajiya Halima wali. Ta wanke tare sallamar Shugaban Yan Bijilanti na Unguwar...
Dakarun sojin Nijeriya da ke gudanar da aikin yaƙa da yan ta’adda a jihar Zamfara, sun kashe gawurtaccen jagoran ƴan bindigar nan Junaidu Fasagora tare da...
Shalkwatar tsaron Nijeriya ta ayyana neman wasu mutane takwas ruwa a jallo wadanda ta ke zarginsu da hannu a kisan sojoji 17 a yankin Okuama na...
Shugabancin ƙaramar hukumar Birni na riƙo dake nan jihar Kano ya ce bayan karɓa wannan ƙaramar hukumar sun same ta cikin muhuyacin hali, kasancewar yadda sakatariyar...
Ƙungiyar ƴan baro dake kasuwar sabon gari anan kano sun gudanar da zanga-zangar lumana akan titin gidan Gwamnatin jihar, inda suke zargin shugabancin kasuwar da tilasta...