

Wasu yan bindiga a jihar Zamfara sun sace Ango da Amaryarsa da kuma karin wasu mutane biyu yayin da ake gudanar da shagali biki. Rahotonni sun...
Dan majalisar dattawa mai wakiltar Borno ta kudu sanata Ali Ndume ya ce ba zai taba zuba ido ya ga an sauya wani abu daga kasafin...
Kungiyar malaman makarantun firamare a birnin tarayya Abuja sun janye yajin aikin da suka tsunduma bayan da mahukuntan birnin suka gaza biyansu areas ba karin mafi...
Shugaban rundunar sojin saman Nijeriya, Air Marshal Hassan Abubakar ya tabbatar da daukar alhakin harin da aka kai kauyen Rukuba na karamar hukumar Doma a jihar...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nemi gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, na jam’iyyar NNPP ya koma jam’iyyarsu ta APC. Ganduje...
Babbar Kotun jihar Kano mai Lamba daya karkashin jagorancin Mai sharia Dije Abdu Aboki, ta yanke wa wasu mambobin kungiyar Sintiri ta Vigilante hukuncin kisa ta...
Gwamnatin jihar Kano na shirin samar da dokar da zata bada cikakkiyar damar aiwatar da tsarin gudanar da aikin gwamnati ta amfani da fasahar sadarwa...
Jami’an tsaro a Jihar Filato sun cafke mutanen da ake zargi sun kitsa kashe-kashen kwanan nan a kananan hukumomin Mangu, Bokkos da Barikin Ladi. ’Yan...
Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya ce ya kamata Ministan Sadarwa, Bosun Tijani, ya tabbatar ana amfani da fasahar zamani da kuma kwarewarsa wajen yakar...
Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Sanusi Lamido Sanusi, ya goyi bayan shirin mayar da wani bangare ma’aikatun CBN guda biyar daga shalkwatarta dake Abuja...