

Mataimakin shugaban majalisar Dattijai na Nijeriya kuma Sanatan Kano ta Arewa , Sanata Barau Jibrin ya sha alwashin yin adalci tare da taimakawa masu neman ganin...
Manoman Masara 400, ne a jihar Kano suka samu Tallafin kayan Noma da suka haɗa da Taki da iri sai maganin ƙwari da Gidauniyar British American...
Gamayyar ƙwararrun a Nijeriya ta yi kira ga Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi taka-tsantsan wajen ɗaukar matakan mayar da jamhuriyar Nijar kan turbar dimokraɗiyya,...
Ƙungiyar masu ƙere-ƙere da sarrafa kayayyakin abinci da kuma masu bincike don gano ilmin da zai amfanar da al’umma ta CONERSEN a Kano, ta ce riƙo...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yace masarautar Ingila da masarautar jihar kano akwai alaka mai karfin gaske. Sarkin ya bayyana haka ne lokacin...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci shugabanin kananan hukumomin jihar da su rika taimaka wa makaratun yankunansu da dashen bishiyoyi domin kare...
Gwamnatin jihar Kano, ta dakatar da shugabannin asibitin lura da masu fama da cutar yoyon Fitsari na Abubakar Imam Urology, har sai an kammala binciken rashin...
Ƙungiyar likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa shiyyar Aminu Kano dake a Kano ta musanta cewar gwamnatin tarayya ta zauna da ƙungiyar likitocin. Shugaban ƙungiyar Dakta...
Hukumar dake kula da matsalolin da suka shafi zaizayar kasa hanyoyin ruwa da kuma dumamar yanayi ta jihar Kano tace a shirye take wajen ganin ta...
Dokar Tsaron ƙalubalen lafiya da ka iya tasowa ta Bana, ta tsallake karatu na biyu a majalisar dokokin jihar Kano. Dokar ta kai wannan mataki ne...