

Majalisar zartaswar jihar Kano ta yi kira da a gaggauta gudanar da bincike tare da kama tsohon Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje bisa wasu kalamai da...
Dubunnan daruruwan mutane daga sassan Najeriya har ma da na kasashen ketare ne suka halarci taron jana’izar Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi da yammacin yau Juma’a...
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sha alwashin gudanar da aikin Hajji badi cikin kyakkyawar tsari da kwanciyar hankali ga Alhazai kasar nan. Shugaban hukumar Farfesa...
Al’umma daga sassa daban-daban na Najeriya da ma kasashen ketare, na ci gaba da isa garin Bauchi domin halartar jana’izar Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi. A...
Kungiyar SERAP mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam da tabbatar da adalci a shugabanci a ayyukan gwamnati, ta bukaci Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ya...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da kafa tawagar Najeriya da za ta shiga wajen aikin haɗin gwiwa da Amurka, a karkashin kwamitin US Nigeria...
Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan, ya dawo Najeriya inda ya sauka a birnin tarayya Abuja bayan da aka fito da shi daga ƙasar Guinea-Bissau sakamakon juyin...
Sojojin da suka kifar da gwamnati a Guinea-Bissau a jiya Laraba sun tsare shugaba Omar Sussoko Embalo da wasu manyan jami’an gwamnatinsa tare da rufe kan...
A gobe Juma’a ne ake sa ran za a gudanar da jana’izar marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya rasu da Asubahin yau Alhamis. Rahotonni sun...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya gabatar da kasafin kuɗi na shekarar 2026 da ya kai kimanin Naira biliyan 517 da miliyan 540 ga majalisar...