

Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci da a kafa dokar zartar da hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da laifin yin garkuwa da mutane da kuma...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro a faɗin ƙasar, yana mai bayar da umarnin ɗaukar ƙarin jami’an ‘yansanda da na soja....
Wasu jami’an soji sun ce sun ƙwace cikakken iko da ƙasar Guinea-Bissau a daidai lokacin da rahotanni ke cewa an kama shugaban ƙasar Umaro Sissoco Embaló....
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin shugaba Tinubu kan batun ceto ɗalibai mata da yan bindiga suka sace a Kebbi. Atiku,...
Hukumar hana Fasa Kwauri ta Najeriya Kwastam, ta ce za ta mayar da yin gwajin tu’ammali da miyagun ƙwayoyi a matsayin wajibi ga dukkan sabbin jami’ai...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago ya tabbatar wa manema labarai cewa, jami’an tsaro sun ceto ƙarin ɗalibai 11 na makarantar St Mary da yan bindiga suka...
Dakarun runduna ta 12 ta sojojin kasar nan sun fatattaki ‘yan bindiga tare da kubutar da wasu mutane da aka yi garkuwa da su a wani...
Gwamnatin tarayya ta sanar da kubutar da daliban sakandiren ‘yan mata da ke garin Maga a jihar Kebbi su ashirin da hudu. Cikin wata sanarwa...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin karin tsaurara matakan tsaro a manyan yankunan dazuka na jihohin Kwara, Neja da Kebbi sakamakon karin garkuwa...
Ana ci gaba da zaman dar-dar a garin Yan Chibi da ke karamar hukumar Tsanyawa a jihar Kano bayan harin da yan bidiga suka kai a...