

Majalisar zartaswa ta Kano ta amince da ware kudi da yawan su ya zarta naira miliyan 245 don fara biyan malaman jami’ar kimiyya da fasaha ta...
Gwamnatin tarayya zata kashe Biliyan Dari da Hamsin wajen yin aikin tituna arba’in da hudu na manyan hanyoyi a fadin kasar nan. Karamin ministan aiyyuka da...
Al’ummar Kauyen Bakalari da ke yankin karamar hukumar Tofa a nan Jihar Kano, sun koka dangane da yadda wasu mutane ke jibge musu bahaya da suke...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Sunusi Dantata dake Kofar Ruwa, Sheikh Muhammad Nuru Muhammad, ya ce, dabi’ar barace-barace da yara almajirai da kuma masu matattar zuciya...
Rukunin shagunan sayar da kayayyaki na Ado Bayero Mall dake nan Kano ya dauki matakan tsaftace hannu ga masu shiga domin yin riga kafi ga cutar...
Mazauna unguwar Shekar Mai daki dake karamar hukumar Kumbotso a nan Kano, sun yi tayin gidajen su ga dagacin yankin Malam Badamasi Muhammad. Tayin ya biyo...
Babbar kotun tarayya dake Kano karkashin mai shari’a lewis Alagua ta dakatar da hukumar karbar korafe-korafe ta jihar Kano da shugaban ta Muhyi Magaji Rimingado daga...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya ta ce, an samu karin mutuwar mutane goma sha daya sakamakon cutar zazzabin Lassa. A cewar cibiyar adadin ya nuna...
Gwamnatin tarayya ta ce bullar cutar Corona da kuma faduwar farashin gangar danyan mai, ya sanya dole ta sake nazartar kasafin kudin wannan shekara. Ministar kudi,...
Kungiyar tsoffin sojojin sama dana kasa da ruwa ta kasar nan, wato REMENAF ta sha alwashin karbo hakkin tsoffin sojin da suka bautawa kasar nan hakkunan...