Dakarun kasa da kasa da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun kashe mayakan Boko haram guda talatin da tara,...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma wanda ya tsaya takarar shugabancin kasar nan a tutar jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya musanta ikirarin da jam’iyyar APC ta...
Dakarun kasa da kasa da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun kashe mayakan Boko haram guda talatin da tara,...
Hukumar tsaron sirri ta DSS ta sako daya daga cikin magoya bayan akidar siyasar Kwankwasiyya mai suna Salisu Hotoro da Babangida da akewa lakabi da Bangis...
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa FRSC ta ce da ga yazu duk wanda ta kama yana tukin da ya kauce tsari to la shakka sai...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta damke wata mata mai shekaru goma sha biyar mai suna Hasana Lawan dake kauyen Bechi a karamar hukumar Kumbotso bisa...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya biya abokan huldar sa wato manyan kamfanonin mai na kasa da kasa kudaden ariya dala biliyan daya da rabi. ...
Mai rikon mukamin daraktan ayyukan na hukumar tace fina-finai ta kasa NFVCB Mrs Bola Athar ta ce hukumar ta kwace fina-finan batsa da wasu su Karin...
Ministan tsaron Najeriya Burgediya janar Mansur Dan Ali mai ritaya, ya ce, furicinsa na cewa wasu daga cikin masu rike da Masarautun Gargajiya a jihar Zamfara...
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ba gaskiya bane cewa hare-haren da jiragen yakin ta ke kaiwa a jihar Zamfara yana karewa ne akan fararen hula....