Kungiyar malaman kwalejojin fasaha da kimiyya ta kasa ASUP tayi barazanar tafiyar yajin aikin gargadi na mako guda, sakamakon abinda ta kira na gaza biya mata...
Farfelan jirgin shalkwabta mallakin rundunar sojin sama na kasar nan ya felle kan wani hafsan sojin sama a garin Bama da ke jihar Borno. Rahotanni sun...
Kungiyar masu noman shinkafa ta kasa (RIPAN) ta ce cikin watanni uku da suka gabata an yi fasakwaurin shinkafa zuwa cikin kasar nan da ya kai...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kaduna ta yiwa maniyyata aikin hajjin bana 2,200 gwajin daukar bayanai ta hanyar dangwalen yatsa domin gudanar da aikin hajjin...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, zata kara ma’aitanta a manyan titinan da ke fadin Jihar Kano da suka hadar...
Majalisar dinkin duniya ta ce kaso biyu cikin uku na mutanen da su ka yi fama da matsanancin yunwa a shekarar da ta gabata sun fito...
Lamarin dai yafaru a unguwar Kawaji inda matashin maisuna Umar yarasa ransa lokacin da aka sameshi da wani batirin mota da daddare Mahaifin matashin mai suna...
Yayin da yanzu haka aka samu canjin yanayi daga sanyi zuwa zafi a nan jihar Kano, cutuka masu alaka da yanayin zafi na kara ta’azzara. Cutar...
Zamu dauki mataki akan jami’anmu dake hada kai da ‘yan siyasa -Hukumar kula da shige da fice Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce tana dakon hukuncin da babbar kotu zata yanke kan zaben fida gwani na jam’iyyar APC dake...