

Dakarun Rundunar Sojin Najeriya na Operation Hadin Kai, sun kai wani hari ta sama inda suka tarwatsa wani sansanin ’yan ta’adda ne a dajin Sambisa a...
Ministar harkokin Mata Imaan Sulaiman Ibrahim, ta nemi a gaggauta sakin dalibai mata 25 na jihar Kebbi da aka sace, ta na mai bayyana lamarin a...
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya jagoranci wata tawaga ta musamman zuwa ƙasar Amurka domin tattaunawa kan zargin da...
Wata babbar kotu da ke birnin tarayya Abuja, ta yanke wa ɗaya daga cikin shugabannin ƙungiyar yan ta’adda ta ISWAP da kotun ta same shi da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ɗage tafiyar da ya shirya yi a yau zuwa Afirka ta kudu da kuma Angola, a yayin da ya ke...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 da ya kai kimanin tiriliyan daya da Bilyan 368 a gaban majalisar...
Rundunar ’yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da kashe ’yan bindiga mutum biyu a harin da suka kai garin Eruku da ke ƙaramar hukumar Ekiti a...
Majalisar Dattawa a Najeriya ta roki shugaba kasar Bola Ahmad Tinubu da ya amince a dauki sabbin sojoji dubu dari domin yakar ta’addanci, ‘yan bindiga da...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya tura mataimakinsa Kashim Shettima zuwa Jihar Kebbi domin jajanta wa gwamnatin jihar da iyayen daliban Makarantar sakandiren Maga da aka...
Hukumar Hisba ta Jihar kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ta cafke wasu ‘yan daudu da suke zama a yankin zoo road da ke karamar...