Wani mai shirya fina-finan Hausa a nan Kano Malam Aminu Saira, ya ce, idan har ana son gyara harkokin fina-finai to wajibi ne sai malamai da...
Mawaƙin nan Nura M. Inuwa ya nemi afuwar masoyan sa kan rashin cika alƙawarin da ya yi musu na sakin sabon kudin waƙoƙin sa. Ta cikin...
Jaruman masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood sun fara mayar da raddi kan zargin kama wani mai mai shirya fina-finai Mu’azzamu Idi yari. A cewar su, wannan...
Darakta kuma mashiryin Fina-finan Hausa a Kanyywodd Kamal S. Alkali ya mayar da martani kan matakin da hukumar tace Fina-finai da dab’i ta jihar kano ta...
Hoton Naziru M. Ahmad kenan jim kadan bayan fitowarsa daga gidan gyaran hali. A makon da ya gabata ne aka sako Naziru Sarkin Waƙa bayan da...
Dangin mawaƙi Nazir M. Ahmad sun ce akwai bita da ƙulli cikin ci gaban shari’arsa da hukumar tace finafinai ta Kano. Ɗan uwan mawaƙin Malam Aminu...
Hukumar dake bincike kan zargin ta’ammali da miyagun kwayoyi ta kasar India ta aike da takardar sammaci zuwa ofishin ta ga jarumai mata guda uku na...
Jarumi Hritik Roshan Ya bayar da tallafi kudi ga wasu kananan yara ‘yan kimanin shekara 20 wanda suke kwaikwayon rawa a kasar India. Jarumi Hritik Roshan...
A karshen makon da ya gabata ne aka daura auren Babban hafsan sojin saman kasar nan Air Marshal Sadiq Abubakar da minstar al’amuran jinkai da kare...
Jarumar fina-finan Hausar nan Rashida Adamu Abdullahi wacce aka fi sani da Mai Sa’a, kuma tsohuwar mai bai wa gwamnan Kano shawara ta ce, ita matar...