Binciken da Freedom Radio ta yi, ya gano cewa, tun a shekarar 1988 Gwamnatin mulkin soji ta wancan lokaci ta soke yin kayan lefe. A zamanin...
A watan Nuwamban shekarar 2020 da ta gabata, hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta ce, tattalin arziƙin Najeriya ya samu koma-baya da kashi 3.65 a tsakanin...
Kwalliya dai wata dabi’a ce mai dogon tarihi a tsakanin mata, inda a zamanin baya mata suke aiwatar da kwalliyar dai- dai da zamaninsu a lokutan...
Hukumar yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta tabbatar da cewa an samu masu ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a cikin ƴan takarar shugabannin ƙananan hukumomi da...
Kungiyar tsofaffin daliban kwalejin Rumfa ta kasa ta ce shirin bayar da ilimi kyauta kuma wajibi na gwamnatin jihar Kano ba zai tabbatar ba har sai...
Daga Abdulkadir Haladu Kiyawa : Makada a kasar Hausa sun bada gudunmawa wajen kwarzanta gwanaye ko kuma kalubalantar wasu ayyuka marasa kyawu a cikin al’umma. Ka...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta ce, babu laifi cikin bikin ranar “Black Friday”. Shugaban majalisar Malam Ibrahim Khalil ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio....
Alaƙa tsakanin Kwankwaso da Baffa Bichi Bayanai sun nuna akwai tsohuwar alaƙa tsakanin Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso da Dr. Abdullahi Baffa Bichi amma ta ƙara ƙarfi...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano ta bayyana fargabar ta kan Karin kudaden cike takardun rantsuwa da na shigar da kara da sauran abubuwan da...