Al’ummar Jamhuriyyar Nijar na ci gaba da bayyana ra’ayoyin su game da raɗe-raɗen da ake yi na cewa shugaban ƙasar Bazoum ya ƙauracewa kwana a fadar...
Ƴan sanda sun kama tsohon kwamishina aiyuka da raya birane na jihar Kano Engr Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya jim ƙaɗan bayan kammala tattaunawarsa da gidan talabijin...
Masanin siyasa a Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, raina umarnin kotu ne yadda wasu yan siyasa ke musanta hukuncin ta. Farfesa Kamilu Sani Fagge...
Uban jam’iyyar APC na ƙasa Asiwaju Bola Tinubu ya ce, yaje wajen shugaba Buhari ne domin ya sanar da shi cewa zai tsaya takara a shekarar...
Tsohon ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji Abdulmuminu Jibrin Kofa ya tabbatar da cewa Bola Ahmed Tinibu zai tsaya takarar shugabancin Najeriya...
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta tabbatar da rushe zaɓen shugabannin jam’iyyar APC a jihar Kano da ɓangaren gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gudanar. Alkalin...