

Dan Takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Alh Atiku Abubakar ya shawarar mahukuntan kasarnan da su kafa gwamnatin hadin kan kasa kafin tunkarar matsalolin da suke...
Jam’iyyar APC ta ce, rikicin da ya kunno kai a jam’iyyar NNPP gaba ta kai su. Mai magana da yawun jam’iyyar APC Ahmad S. Aruwa ne...
Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Kano Alhaji Shehu Wada Sagagi ya nemi shugaban jam’iyyar na ƙasa Iyorchia Ayu da ya gaggauta ajiye muƙaminsa. Sagagi ya bayyana...
Babbar Kotun tarayya da ke Kano ƙarƙashin mai shari’a AM Liman ta kori ƙarar da Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya shigar gabanta na ƙalubalantar shugabancin Abdullahi...
Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar PRP na Kano Alhaji Aminu Gurgu Mai Filo ya fice zuwa jam’iyyar NNPP. Hakan na cikin wani saƙon murya da ya aike...
Masanin kimiyyar siyasar nan na Jami’ar Bayero a Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce rashin manufa da aƙida ne ke sanya ƴan siyasa sauya sheƙa...
An shiga ganawar sirri tsakanin tsohon Gwamna Kwankwaso da Sanata Malam Ibrahim Shekarau yanzu haka a gidansa da ke Munduɓawa. Kwankwaso ya ziyarci Shekarau tare da...