

Tsohon kwamishinan Ayyuka na jihar Kano Injiniya Aminu Aliyu Wudil ya fice daga jami’iyyar APC zuwa NNPP. Aliyu Wudi wanda a baya kwamishinan ayyuka ne a...
Mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan manyan ayyuka na musamman ya ƙaddamar da takarar Gwamnan jihar Jigawa a shekarar 2023 a ƙarƙashin jam’iyar APC. Injiniya Ahmad...
Mambobin majalisar dokoki na jihar Kano Takwas sun fice daga jami’iyyar PDP zuwa NNPP mai kayan marmari. Wannan na zuwa ne bayan sanarwar da mambobin majalisar...
Gwamnatin Kano ta haramta liƙa hotuna da ɗaga tutucin siyasa a lokacin bukukuwan ƙaramar Sallah. Hakan na cikin saƙon sallah da Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce, sama da kaso Talatin da tara na rijistar zaben yan jihar Kano ta lalace. Wannan dai...
Babban mai taimakawa Gwamnan Kano kan ci gaban al’uma Ahmad Dauda Lawan ya ajiye muƙaminsa domin tsayawa takara a zaɓen 2023. A wata sanarwa da ya...
Kwamishinan raya karkara na Kano Musa Iliyasu Kwankwaso ya sauka daga muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya. A wata sanarwa da ya aike wa Freedom Radio,...