Hukumar Zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da kungiyoyin sufurin ababen hawa sun gudanar da taro don yin bitar yarjejeniyar fahimtar juna da suka rattaba...
Kwamitin gudanar da ayyukan jam’iyyar PDP ta kasa ya kara wa’adin mayar da takardun takarar shugabancin jam’iyyar a matakin jihohi, zuwa ranar 1 ga watan Oktoba...
Masanin kimiyyar siyasa anan kano ya ce, son rai da son zuciya ne ya hana ƙasar nan ci gaba. Farfesa Kamilu Sani Fagge ne ya bayyana...
Jam’iyya mai mulkin kasa APC ta sake dage babban taronta na jihohi a fadin kasar nan zuwa 16 ga watan Oktoba, mai kamawa. Wannan na kunshe...
Sakatare Janar na Majalisar ɗinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana matukar damuwa akan yadda ake fuskantar rashin hadin kai tsakanin manyan kasashen duniya. A cewar sa,...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero da ke nan Kano, ya bayyana cewa idan har ‘yan siyasar Najeriya ba su yi taka tsan-tsan ba to kuwa...
Gwamnatin Taliban a kasar afghanistan ta samar sa sabon tsarin karatu, wanda ya haramtawa mata yin karatu tare da maza, wanda hakan na nufin za’a raba...
Gwamnatin jihar Kano, ta bada umarnin cewa daga ranar Lahadi, ba za’a ƙara sayarwa ko bayar da hayar gida ko fili ba a faɗin jihar, ba...
Sakataren ƙungiyar Izala na ƙasa Malam Kabiru Haruna Gombe ya yi barazanar maka tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗansarauniya a gaban kotu. Kabiru...
Tawagar kungiyar ECOWAS ta kasashen yammacin Afirka ta isa Guinea. Ziyarar ta su za ta mayar da hankali domin tattaunawa da shugabannin sojojin kasar da suka...