

Jam’iyyar SDP ta kori tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufai, inda ta bayyana cewa ba zai iya shiga jam’iyyar ba a kowane matsayi na tsawon shekaru...
Jam’iyyar NNPP ta ce, bai kamata shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya mayar da hankali wajen sauraren dan takarar Jam’iyyar a zaben da ya gabata na...
Jam’iyyar APC, ta zabi Farfesa Nentawe Yilwatda dan asalin jihar Filato mai shekaru 56, a matsayin sabon shugabanta na kasa. Shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar kuma gwamnan...
Gwamnatin jihar Kano za ta yi taron jin ra’ayoyin jama’a da masu ruwa da tsaki kan sauye-sauyen da ake shirin yi a kundin tsarin mulkin ƙasa,...
Shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Sulaiman Dungurawa, ya karyata jita-jitar da ke yawo cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen shekarar 2023,...
Gwamnatin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta sake ɗage zaɓen ƙananan hukumomi da ta shirya gudanarwa a karon farko cikin shekaru sama da 40. Mahukunta sun...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar da ta ɗaga darajar wasu asibitoci guda hudu zuwa manyan Asibiti a Ƙaramar hukumar Kumbotso domin sauƙaƙawa al’ummar...
Ɗan takarar jam’iyyar Labour Party LP a zaben shekarar 2023 Peter Obi, ya ce zai nemi takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 domin kawo ƙarshen mulkin...
Bayan shafe tsawon yinin jiya Litinin ana kai ruwa rana tsakanin mambobin babbar jam’iyyar hamayya ta PDP, jam’iyyar ta gudanar da taron na kwamitin zartaswa watau...
Jam’iyyar APC, mai mulki ta bayyana cewa za ta gudanar da taron Kwamitin Zartaswarta na Kasa NEC a ranar 24 ga watan nan da muke ciki...