An haifi Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a ranar 1 ga watan Yulin shekarar 1961 a Kano, kuma shi ne Sarkin Kano na 15 a...
Shugaban cibiyar wayar da kan al’umma da karfafa musu gwiwa kan zamantakewa malam Auwal Salisu ya ce rashin bin koyarwar addinin islama da bijirewa al’adun bahaushe...
Shugaban sashen horas da dabarun shirya fina-finai, Alhaji Musa Gambo, ya nemi kungiyoyin masu gudanar da sana’ar fim su rinka tura mambobinsu wuararen samun horo domin...
A yau Asabar 8 ga Yunin 2019 ne marigayi tsohon shugaban Najeriya na mulkin Soja marigayi Janar Sani Abacha ya cika shekaru 21 da rasuwa. An...
A ranar 20 ga watan Maris din shekara ta 1991 shaharran mawakin nan Marigayi Micheal Jackson ya rataba hannu kan yarjejeniyar yin kundin wakoki guda 6...
A ranar 21 ga watan Yulin shekarar 2014 ne babban Sakatare na Majalisar dinkin Duniya Ban KI-Moon tare da Sakataren harkokin cikin gida na Amurka John...
A ranar 4 ga watan Yulin shekarar 1970 ne gwamnatin Jihar gabashin kasar nan ta wancan loaci ta sanar da karbe ikon jan ragamar Makarantun shiyyar...
A ranar 2 ga watan Yulin shekarar 2007 ne mataimakin shugaban kasa a wancan lokaci Goodluck Jonathan ya kaddamar da kwamitin zaman lafiya a garin Fatakwal,...
A ranar 26 ga watan Yunin shekarar 2006 ne jami’an tsaro suka sake kama mai gabatar da shirin Siyasa na gidan Talabijin din AIT Gbenga Aruleba,...
A ranar 25 ga watan Yunin shekarar 1966 ne aka nada Sarkin Kano marigayi Alhaji Ado Bayero a matsayin Uban Jami’ar kasar nan ta Nsukka da...