Ƴan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan yaɗa labarai na jihar Neja Muhammad Idris. Ƴan bindigar sun je gidan kwamishinan ne a ƙauyen Baban Tunga da...
‘Yan Bindiga sun kashe mutane shida a wani hari da suka kai kauyukan Zangon Kataf karamar a jihar Kaduna. Kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida Samuel...
Gwamnatin jihar Katsina ta haramtawa makiyaya gudanar da kiwon shanu a cikin ƙwarayar birnin jihar da kewayan ta. Sanarwar dakatar da yin kiwon wadda wakilin Kuɗin...
Gwamantin tarayya ta ce ba za ta tattauna ko zaman sulhu da ‘yan bindiga da masu garakuwa da mutane ba. Karamin Ministan Ilimi Chukwuemeka Nwajiuba ne...
Hukumar kiyaye abkuwar haɗura ta ƙasa, ta yi ƙarin girma ga wasu manyan jami’anta 445. Jami’in yaɗa labaran hukumar Bisi Kazeem ne ya bayyana hakan ta...
A ƙalla mutane takwas ne ƴan bindiga suka sace a wani sabon hari da suka kai wa Fulanin Agwan a Kwakwashi ta jihar Neja. Rahotanni sun...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga ‘yan majalisar dokokin jihar kano da su rika taimakawa masarautu domin samun ci gaban...
‘Yan sandan jihar Imo sun cafke wani mutum da ake zargi da daukar nauyin tsagerun dake fafutukar kafa ‘yantattar kasar Biafra, IPOB. A wata sanarwa da...
Tsohon ministan tsaron ƙasar nan Mr. Adetokunbo Kayode ya ce Najeriya na da buƙatar sake ɗaukan jami’an tsaro kimanin milyan ɗaya. Adetokunbo Kayode ya ce, jami’an...
Mutanen ƙauyen Rimi a ƙaramar hukumar Sumaila sun ƙone wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne. Wannan al’amari ya faru ne da...