

Shugaban kasa muhammadu Buhari ya ce rundunar yan sandan kasar an na da damar daukar sabbin jami’ai guda dubu goma duk shekara domin yaki da ayyukan...


Na amince a riƙa ɗaukan jami’an ƴan sanda dubu 10 duk shekara don yaƙi da matsalar tsaro – Buhari Shugaban kasa muhammadu Buhari ya ce rundunar...
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya amince da dawo da harkokin sadarwa a Gusau babban birnin jihar daga yau Juma’a. Wannan na cikin wata sanarwa...
Shugabna ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabin murnar cikar Najeriya shekara 61 da samun ƴancin kai a safiyar Juma’a. Ga kaɗan daga cikin jawabin nasa:...


Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce, babu wani shugaba a Najeriya da yayi aiki irin wanda yayi tun daga 1999 zuwa yanzu. Shugaba Buhari ya bayyana...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin janye takunkumin da aka sanya wa kamfanin Twitter a kasar nan tun a watan Yunin da ya gabata....
Babban jojin jihar Kano, Justice Nura Sagir Umar, ya ce za’a dawo daga hutun da manyan kotunan jihar Kano keyi a ranar Litinin mai zuwa 4...
Shalkwatar tsaro ta ƙasa ta ce sama da ƴan bindiga 394 da ƴan ƙungiyar boko haram 85 ne sojoji suka kashe a wasu manyan ayyuka da...
Majalisar wakilai ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammdu Bahari ya ayyana ƴan bindigar da suka addabi ƙasar nan da ma waɗanda suke ɗaukar nauyin su a matsayin...
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa NCC ta ce daga Juma’a 1 ga watan Oktobar 2021 dokar hana lasisin tuƙi ga waɗanda ba su da...