Yayin ci gaba da shari’ar zarge-zargen da ake yiwa Malam Abduljabbar Kabara a yau Alhamis 3 ga watan Maris na 2022, malamin ya rantse da al’ƙur’ani...
Ƙananan Hukumomin Gabasawa, Gezawa, Minjibir da Warawa sun dakatar da hawa Babur mai ƙafa biyu daga ranar Lahadi mai zuwa. Hakan na cikin wata sanarwa da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar kama mutane 5 cikin waɗanda ake zargi da kashe matar auren nan Rukayya Mustapha a Kano....
Rahotannin da Freedom Radio ta samu daga garin Kafur na jihar Katsina sun ce wani matashi ya sha guba har yace ga garinku saboda soyayya tsakaninsa...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka, ciki harda wani lauya da ya yi Sojan Gona. Mai magana...