Labaran Wasanni
Champions league: Wasanni da za’a buga yau

Wasannin da za’a buga yau 3 ga watan Nuwambar 2021 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League.
Group A
Manchester City da Club Brugge da misalin karfe 9 na dare agogon Najeriya
RB Leipzig da Paris Saint-Germain da karfe 9 na dare agogon Najeriya.
Group B
AC Milan da FC Porto da misalin karfe 6 da mintuna 45 na dare agogon Najeriya.
Liverpool da Atletico Madrid da misalin karfe 9 na dare agogon Najeriya.
Group C
Borussia Dortmund da Ajax da misalin karfe 9 na dare agogon Najeriya.
Sporting CP da
Besiktas da misalin karfe 9 na dare agogon Najeriya.
Group D
Real Madrid da Shakhtar Donetsk da misalin karfe 6 da mintuna 45 na dare agogon Najeriya.
FC Sheriff da Inter da misalin karfe 9 na dare agogon Najeriya.
You must be logged in to post a comment Login