Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Corona ta hallaka mutane 13 a Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano tace mutane 13 ne suka rasa ransu sanadiyyar annobar Covid-19 a jihar.

A alkaluman ranar Laraba da ma’aikatar lafiya ta Kano ta fitar tace yanzu haka mutane adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar sun kai 427.

Mutum 6 daga ciki sun warke sarai, kuma tuni aka sallamesu suka koma wurin iyalansu.

Yanzu haka dai mutane 408 ne wadanda ke dauke da cutar ke cigaba da samun kulawar jami’an lafiya a cibiyoyin killace masu cutar Corona dake Kano.

Karin labarai:

Masu Corona sun haura 400 a Kano

Covid-19: Masu Corona sun kai 3,145 a Najeriya

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!