Connect with us

Labaran Wasanni

Cristiano Ronaldo ne zai ci gaba da sa riga mai lamba 7 a Manchester United

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta tabbatar da cewar tsohon dan wasan ta da ya dawo kungiyar Cristiano Ronaldo ne zai ci gaba da saka riga mai lamba 7.

Hakan na cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar a Jiya Alhamsi 03 ga watan Satumbar shekarar 2021.

Cristiano Ronaldo ya kamu da Coronavirus

Kafin barin Cristiano Ronaldo kungiyar zuwa Real Madrid a shekarar 2009 dai shike sanye da riga mai lamba 7 a United.

Riga mai lamba bakwai a kungiyar ta Manchester United itace riga ta musamman da take bawa kowanne dan wasa data yadda da shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!