Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Cutar corona samfarin ‘Delta’ mai saurin kisa ta ɓulla a Najeriya – NCDC

Published

on

Cibiyar daƙile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa (NCDC) ta ce an samu ɓullar nau’in cutar corona samfarin ‘Delta’ mai wuyar sha’ani a ƙasar nan.

 

Shugaban sashen hulɗa da manema labarai na cibiyar Dr Yahaya Ɗisu shine ya bayyana haka ta cikin wata sanarwa da cibiyar ta fitar mai ɗauke da sa hannunsa.

 

Sanarwar ta ce wanda aka same shi ɗauke da cutar ta covid-19 samfarin Delta, matafiyi ne kuma yanzu haka an killa ce shi  a Abuja.

 

Hukumar lafiya ta duniya WHO dai ta bayyana kwayar cutar corona samfarin Delta a matsayin mai wuyar sha’ani wadda kuma ke saurin yaɗuwa kamar wutar daji.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!