Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: An ceto ƴan mata daga hannun ƴan bindiga a Zamfara

Published

on

Ƴan mata 26 da aka kuɓutar daga ƴan bindiga a Zamfara

Hukumomi a jihar Zamfara sun tabbatar da kuɓutar da wasu ƴan mata 26 daga hannun ƴan bindiga.

Mai magana da yawun gwamnan jihar Zailani Baffa ne ya tabbatar da hakan ga Freedom Radio a ranar Lahadi.

A watannin baya ne ƴan bindigar suka sace ƴan matan a ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina.

Zailani Baffa ya ce, yanzu haka gwamnatin Zamfara ta aike da tawaga domin kai yaran ga gwamnatin Katsina.

“Wannan na daga cikin nasarorin da mu ke samu a sulhu da ƴan bindiga, yanzu haka tawagar na kan hanyar isa Katsina”.

Karin labarai:

Kai tsaye: An sace sama da mutum 50 a Zamfara

‘Yan bindiga sun sace hakimi a Zamfara

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!