Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: Muhyi Magaji ya koma NNPP Kwankwasiyya

Published

on

Muhuyi Magaji ya koma NNPP Kwankwasiyya

Tsohon shugaban hukumar yaƙi da rashawa ta Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado ya shiga jam’iyyar NNPP ta tsohon Gwamna Kwankwaso.

Rimin Gado ya shaidawa Freedom Radio cewa, ya shiga NNPP ne bayan tattaunawa da magoya bayansa.

Ya ce, sannan shugaban jam’iyyar ya nemi da ya shigo cikinta.

Muhuyi ya ce, ya sha alwashin bai wa jam’iyyar gudunmuwa don ta yi nasara.

A baya dai Muhuyi na hannun daman Gwamnan Kano ne kafin daga bisani suyi hannun riga.

Muna tafe da ƙarin bayani nan gaba.

Labarai masu alaka:

An samu musayar yawu tsakanin masu gabatar da ƙara da Lauyan Muhuyi Magaji

Ƴan Sanda sun cafke Muhyi Magaji tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da rashawa ta Kano

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!