Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamna Ganduje ya kori Muhyi Rimin Gado

Published

on

Gwmanan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kori dakataccen shugaban hukumar karbar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa Barrister Muhuyi Magaji Rimingado daga shugabancin hukumar.

Ta cikin takardar korar da sakataren gwamnati Usman Alhaji ya aikewa Rimingado, ya ce gwamna Kano ya amince da matsayar da majalisar dokoki ta jiha ta cimma na cire shi daga mukamin sa.

A baya dai gwamnatin Kano ta dakatar da Muhyi a watan Yulin 2021, sakamakon bibiyar wasu kwangiloli da aka baiwa wasu kamfanoni da ake zargin suna da alaka da Iyalan gwamnan.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!