Connect with us

Coronavirus

Da Dumi-Dumi: An samu karin mutum 2 dauke da Coronavirus a Kano

Published

on

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano tattabar da cewa an samu karin mutane 2 masu dauke da cutar Corona a jihar.

Ma’aikatar ta bayyyana hakan a shafin ta na Twitter.

Kawo yanzu mutane 3 uku ne aka tabbatar da suna dauke da cutar a jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!