Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Shan Zakami ya yi sanadiyar mutuwar mutane a Kano

Published

on

Kayayyakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da mutuwar mutane biyu da ake zargin sun sha Zakami a wani gidan biki.

A cewar kakakin rundunar al’amarin afko ne Lamarin dai yafaru ne a makon da ya gabata a Kauyen Tarai a yankin karamar hukumar Kibiya dake nan Kano.

Da yake zantawa da wakilinmu Abba Isah Muhamma, ta wayar hannu Kakakin rundunar yansandan Kano DSP Abdullahi Haruna, ya ce tuni sun kame wadanda ake zargi da hannu wajen hada shi wannan Zakamin wanda aka sanya shi a cikin lemon Sobarodon.

Kazalika rundunar ‘yan sandan ta bakin kakakin ta ce,  bayan kama wadanada ake zargin da shan Soborodon su biyar Asibiti ya yin da Allah ya yi wa mutum daga cikin su rasuwa sauran kuma suna samun kulawar jami’an kiwon lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!