Connect with us

Coronavirus

Da dumi-dumi: Ganduje ya baiwa ma’aikata hutu saboda Coronavirus

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada hutun mako biyu ga daukacin ma’aikatan jihar domin kariya daga annobar Coronavirus.

Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Kwamaret Muhammad Garba ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kammala zaman majalisar zartarwar jihar a yau Talata.

Cikakken labarin zai zo ba da jimawa ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!