Labarai
Da dumi-dumi: An sami bullar cutar COVID-19 a Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa an sami bullar cutar Corona Virus a jihar.
Babban sakatare a hukumar lafiya ta jihar Katsina Dr, Kabiru Mustapha ya bayyana hakan ga manema labarai cewa ana zargin Wani malami a jami’ar Dutsinma ta jihar ta Katsina ke dauke cutar t Coronavirus kuma tuni aka yi masa dukkannin gwaje-gwaje ana jiran sakamakon ya fito.
Ana zargin Dalibin na dauke da cutar bayan ya shigo kasar nan dauke da ita.
Covid-19: Yadda masu zuba jari suka yi asarar biliyoyin kudi a Najeriya
Kano: Babu rahoton bullar cutar COVID-19 -Dr, Aminu Tsanyawa
Covid-19: Masana a Kano sun yi tsokaci kan Coronavirus
Malamin wanda dan karamar hukumar Dutsenma ne kuma tuni aka killace duk wanda suka yi mu’amala shi.
Kawo yanzu adadin mutanen dake da ake zargin suna dauke da cutar sun kai 8 a kasar nan.
You must be logged in to post a comment Login