Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Kano : Ma’aikatu 2 za su hada kai don yaki da cutar Coronavirus

Published

on

Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano ta ce zata hada gwiwa da maaikatar lafiya ta jihar Kano domin wayar da kan mutane kan irin shirye-shiryen da gwamnatin Kano tayi domin hana cutar COVID-19 shigowa jihar Kano.

Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Malam Muhammad Garba ne ya bayyana hakan a yau lokacin taron maneman labarai na hadaka tsakanin ma’aikatar lafiya da maaikatar yada labarai ta Jihar Kano.

Kwamarred Muhammad Garba ya kara da cewa duba da yadda cutar ke cigaba da yaduwa a kasashen duniya ciki har da Nigeria yasa suka ga yadace su hada karfi wajen wayar da kan mutane matakan kariyar daya kamata a dauka daga kamuwa daga cutar ta Coronavirus.

Hisbah ta gano maganin Coronavirus

An dakatar da gasar Firimiyar kasar Ingila sabo da-Corona

Covid-19: Buhari ya hana jami’an gwammati fita kasashen waje

Wakiliyar mu ta fadar Gwamnatin Kano Zahra’u Nasir ta ruwaito cewa, a ya yin taron kwamishinan lafiya na jihar Kano ya shawarci mutane da su rika kaucewa cunkoso in da yace tuni gwamanatin Kano ta kammala shiry-shirye a filin jirgin sama musamman duba lafiyar fasinjojin da suka dawo kasar nan ta filin jirgin saman Malam Aminu Kano.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!