Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Daga Bakin Mai Ita: Haƙiƙanin yadda na je Makkah a Keke – Aliyu Obobo

Published

on

Mutumin nan Aliyu Abdullahi Obobo da ya je Saudia a Keke ya dawo gida Najeriya.

Bayan da ya sauka a filin jirgin saman Malam Aminu Kano ya ziyarci Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, sannan ya ziyarci Freedom Radio.

Obobo ya yi bayani filla-filla kan yadda ya soma tafiyar da hanyoyin da ya bi, da abubuwan da ya ci karo da su, da ma yadda ya riƙa samun guzuri.

Ya kuma amsa wasu tambayoyin da kuka aiko masa ta shafinmu.

Ga cikakkiyar tattaunawar tasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!