Connect with us

Labarai

Dakarun OPEP sun dakile yunkurin ’yan bindiga na kai hari a Filato

Published

on

Dakarun Rundunar Operation Enduring Peace, OPEP,sun dakile wani yunkurin wasu ’yan bindiga da ake zargin mayakan Berom ne, na shirin kai hari kan wasu al’ummar Fulani a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Plateau.

 

Rahotanni sun ce dakarun sun samu bayanan sirri kan yadda ƙungiyar ke tahowa daga Barkin Ladi zuwa yankunan Gwomgada, Dorong da Kaduno, lamarin da ya sa rundunar ta gaggauta tura dakarunta domin dakile harin.

 

Sojojin sun yi arangama da ’yan bindigar a yankunan Makera da Kaduno, inda suka tilasta musu ja da baya zuwa ƙaramar hukumar Jos ta Gabas.

 

A halin yanzu, rundunar ta ce dakarunta na ci gaba da bin sawun ’yan bindigar, yayin da aka kuma tura jami’an

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!