Connect with us

Labaran Kano

Direbobi sun maka KAROTA da ‘Yan sanda a gaban kotu

Published

on

Kungiyar direbobi masu lodi a tashar mota dake NNPC Hotoro, sun shigar da karar hukumar KAROTA da kwamishinan ‘yan sandan Kano da babban sufeton ‘yan sanda a gaban kotu.

Direbobin sun roki babbar kotun tarayya dake nan Kano, kan ta dakatar da wadanda suke kara daga yunkurin daga wurin da suke sana’ar lodi.

Lauyan masu kara Barista Sabo Malam Garba ya shaidawa Freedom Radio cewa tuni kotu ta aike da sammaci ga wadanda ake kara, tare da dakatar dasu daga daukan wani mataki akai har zuwa hukuncin kotu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!