Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa

Published

on

Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa wajen bunkasa tattalin arziki

A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan irin gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa wajen bunkasa harkokin noma.

Bakinmu sun hada da Shugabar Kungiyar Mata Manoma masu noman shinkafa reshen Jihar Kano Hajiya Atine Idris da Hajiya Gaji Idris da Hajiya Binta Abubakar da kuma Hajiya Lami Labaran.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!