Connect with us

Labarai

EFCC ta bukaci a kara samun hadin kai tsakanin hukumomin tsaro

Published

on

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta bukaci da a kara hadin kai tsakanin hukumomin tsaro da na bincike a fadin Najeriya domin yaki da cin hanci da sauran laifukan da suka shafi kudi yadda ya kamata. Shugaban hukumar ta EFCC, Ola Olukoyede, ne ya bayyana hakan yayin ziyarar aiki da manyan jami’an hukumar reshen Kaduna suka kai wa hukumomi takwas a jihar Neja.

 

Hukumomin da aka ziyarta sun hada da hukumar tsaro ta Civil Defense, Kwastam, da hukumar da ke sanya ido kan shige da fice, da NDLEA sai ICPC, da rundunar yan sanda, da DSS da hukumar kiyaye afkuwar haddura.

 

Mukaddashin Daraktan EFCC shiyyar Kaduna, Ahmed Ghali, Olukoyede ya ce wannan hadin kai zai taimaka wajen musayar bayanan sirri, gudanar da ayyukan hadin gwiwa da kuma karfafa tattalin arzikin kasa. Shugabannin hukumomin da aka ziyarta sun.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!